Fasahar Tilawar Kur’ani (30)
A lokacin yakin duniya na biyu, wani matukin jirgi dan kasar Canada ya fara sha'awar addinin musulunci bayan ya ji muryar Mohamed Rifat, shahararren makaranci a kasar Masar. Wannan sha’awar ta sa ya je Masar ya nemo Rifat ya musulunta a gabansa.
Lambar Labari: 3488923 Ranar Watsawa : 2023/04/05